Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ABNA24
Laraba

15 Disamba 2021

14:19:07
1208880

Labarai Cikin Hotuna / Na Taron Bikin Maulidin Sayyida Zainab Kobra (AS) A Birnin Oberbro Na Kasar Sweden.

Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti{a.s} - ABNA- ya habarta cewa, tare da halartar gungun mabiya mazhabar shi'a, an gudanar da bukukuwan murnar haihuwar Sayyida Zainab Kobra (AS) a Cibiyata Karbala dake birnin Oberbro na kasar Sweden.