Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ABNA24
Laraba

15 Disamba 2021

14:17:51
1208879

Labarai Cikin Hotuna / Na Taron Bikin Maulidin Sayyida Zainab (AS) A Cibiyar Al'adu ta "Zartarwa Da Taimako" Dake Istanbul.

Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya habarta cewa, tare da halartar wasu gungun samari da matasa na kasar Turkiyya, an gudanar da bikin maulidin Sayyida Zainab (AS) a cibiyar al'adun gargajiya ta İKRAR EĞİTİM DER. ) a Istanbul.