Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : Abna 24
Laraba

13 Oktoba 2021

13:44:02
1188446

Labarai Cikin Hotuna / Hotuna Daban-daban Na Masallacin Sahleh Dake Kufa

Kamar yadda kamfanin dillancin labarai na Ahlulbaiti (AS) - ABNA - ya ruwaito, Masallacin Sahlah yana daya daga cikin shahararrun masallatan musulunci, wanda aka gina a karni na farko bayan hijira kusa da Masallacin Kufa. Wannan masallaci shi ne daki da wurin bautar annabawa da dama, da suka hada da Sayyidina Ibrahim (AS), Idris (AS), Khidr (AS), da wasu daga limaman Shiriya na Shi'a, ciki har da Imam Sadik (AS), Imam Sajjad (AS). Kamar yadda ruwayar Imam Sadik (AS) ta nuna, Sayyidina Imamul Mahdi (AS) zai rayu a cikin sa bayan bayyanar sa.