Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : Abna 24
Litinin

4 Oktoba 2021

13:50:07
1185803

Labaran Juyayin Hussain A Duniya Gaba Ɗaya - Iraq

Rahoto Cikin Hotuna / Halartar Adadi Mai Yawa Na Yara A Cikin Tafiyar Tattakin Arbaeen

Kamar yadda kamfanin dillancin labarai na Ahlulbaiti (AS) - ABNA - ya bayyana, adadi mai yawa na yara da iyalansu sun halarci tattakin Arbaeen zuwa haramin Imam Husaini (AS) a birnin Karbala.

Hoto: Sajjad Zaheri