Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ABNA24
Jummaʼa

1 Oktoba 2021

18:04:36
1184852

Labaran Juyayin Hussain A Duniya Gaba Ɗaya - Iraq

Labarai Cikin Hotuna / Ayyukan Masu Tabligi Na Majalisar Ahlul Baiti (AS) A Kan Hanya Daga Baghdad Zuwa Karbala

Kamfanin dillancin labarai na Ahlulbaiti (AS) - ABNA - ya kawo cewa: Majalisar Ahlulbaiti (AS) ta duniya, kamar yadda a shekarun baya take gudanarwa, tayi hidima ga maziyartan Imam Husaini As a kan hanyar su ta Arbaeen a fagen tunatarwa da fadakarwa da koyarwa. Hotunan da ke tafe suna nuna ayyukan masu tabligin na Majalisar Ahlul Baiti (AS) a kan hanyar Bagadaza zuwa Karbala.