Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ABNA24
Laraba

29 Satumba 2021

16:31:52
1184383

Labaran Juyayin Hussain A Duniya Gaba Ɗaya - Iraq

Rahoto Cikin Hotuna / Zaman Taron Kasa Da Kasa Mai Taken "Manufar Arba'in Ta Fusakacin Kyawawan Halaye" A Karbala

Kamar Kamfanin dillancin labarai na Ahlulbaiti (AS) -ABNA - ya fitar da rahoton cewa, a daidai lokacin ake gudanar da taron Arbaeen na Imam Husaini As Na shekarar (1443H), an gudanar da taron kasa da kasa Kasa Da Kasa Mai Taken "Manufar Arba'in Ta Fusakacin Kyawawan Halaye" a Karbala tare da halartar wani gungu na masu nazarin Musulunci daga kasashe daban-daban da babban kwamitin al'adu da ilmi na Arbaeen suka dauki nauyi a Karbala. Hujjatu Islam Wal Musilmeen "Sayyid Mohammad Reza Al-Ayub", Darakta Janar na Ayyukan Al'adu da Watsawa na Majalisar Ahlul Baiti (AS), shine ya jagoranci wannan taro, inda Dr. "Sudani "da wasu manyan baki su kai magana game da Iran. Hakanan, ɗaya daga ƙungiyoyin Hadinkai da jituwa tsakanin juna na addini su ka gudanar da wani shirin.