Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ABNA24
Laraba

1 Satumba 2021

12:58:26
1175521

Labaran Juyayin Hussain A Duniya Gaba Ɗaya - Amurka

Rahoto Cikin Hotuna / Juyayin Daren Ashura Al-Bashir Islamic Center A Phoenix

Kamar yadda kamfanin dillancin labarai na Ahlulbaiti (AS) - ABNA ya bayyana, an gudanar da zaman makoki na daren Ashura bisa halartar gungun mabiya makarantar Ahlulbaiti (AS) a cibiyar Musulunci ta Al-Bashir dake Phoenix, babban birnin Arizona, Amurka.