Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ABNA24
Jummaʼa

27 Agusta 2021

13:42:59
1173788

Labaran Juyayin Hussain A Duniya Gaba Ɗaya - Mexico

Rahoto cikin Hotuna / makokin Husain As tare da tattakin Ashura a birnin Mexico

Kamfanin dillancin labarai na Ahlulbaiti (AS) - ABNA - ya bayyana cewa, an gudanar da zaman makoki da tattakin Ashura na shekara-shekara tare da halartar daruruwan 'yan Shi'a da mabiya Ahlulbaiti (AS) a birnin Mexicost, babban birnin Mexico .