Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ABNA24
Jummaʼa

27 Agusta 2021

11:31:35
1173771

Labaran Juyayin Hussain A Duniya Gaba Ɗaya - Brazil

Rahoto cikin Hotuna / Taron makokin Ashura a Masallacin Mohammad Rasoolullah (PBUH) da ke Sao Paulo

Kamfanin dillancin labarai na Ahlulbaiti (AS) - ABNA , ya ruwaito cewa: an gudanar da zaman makoki na daren Ashura na Husain a tare da halartar gungun masoya Ahlul Baiti Ma’asumai Tsarkaka (A.S) a cikin Masallacin Annabi Muhammad (SAW) a Sao Paulo, babban birnin Brazil.