Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ABNA24
Alhamis

26 Agusta 2021

10:31:47
1173392

Labaran Juyayin Hussain A Duniya Gaba Ɗaya - Amurka

Rahoton cikin Hotuna / Muzahara da Zaman juyayin Ashura a "Houston", Texas

Kamfanin dillancin labarai na Ahlulbaiti (AS) - ABNA , ya nakalto cewa: tare da halartar dimbin masu juyayin Husain As, sun gudanar da zaman makokin Ashura a birnin "Houston" a jihar Texas ta Amurka.