Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : IQNA
Talata

16 Yuni 2020

09:28:45
1047216

'Yan Uwantaka Da Daidaito Tsakanin Muminai

'Yan Uwantaka Da Daidaito Tsakanin Muminai

(ABNA24.com)  Manzon Allah (SAW) ya ce: "Muminai 'yan uwan juna ne, jininsu abu daya ne, kuma a gaban makiya a dunkule suke." Kafi (bugun - Darul Hadith) mujalladi na 2, shafi: 338