Muhimman Labarai
Yau Za A Yi Zanga-Zanga A Birnin New York Kan Kalaman Trump Game Da Afirka

Yau Za A Yi Zanga-Zanga A Birnin New York Kan Kalaman Trump Game Da Afirka

Ana cigaba da nuna bacin rai game da kalaman batuncin da aka danganta su da Shugaban Amurka Donald Trump. Ko a yau dinnan Litini, yayin da ake bukukuwan zagayowar ranar tunawa da dan raji Martin Luther King Jr a fadin Amurka, a Birnin New York wannan bukin zai hada da yin zanga-zangar nuna bacin rai...

Sakon Jagora Ga Maniyyata Hajjin Bana (1438-2017)
پیام امام خامنه ای به مسلمانان جهان به مناسبت حج 2016
We are All Zakzaky