muhimmancin Sallah

  • Sallah Ginshikin Dukkan Ibadu Ce / Idan Ta Karbu Dukka Ibadu Sun Karbu...

    Sallah Ginshikin Dukkan Ibadu Ce / Idan Ta Karbu Dukka Ibadu Sun Karbu...

    Manzon Allah (S.A.W) ya ce: “Farkon abin da Allah Ya wajabta wa bayinsa ita ce salla, kuma karshen abin da ya wajabtawa bawa har zuwa lokacin mutuwa ita ce salla, abin da za a fara tambayar bawa da yi masa hisabi a ranar kiyama ita ce salla, idan mutum ya yi ta daidai, to zai shiga Aljanna, idan kuma ba a yi ta ba daidai, to lallai za’a jefa shi wuta ne.