Jawabin Farko Na Sabon Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci
-
Jagora: Ya Aike Da Saƙo Ga Sheikh Hammam Hamoudi
An isar da sakon Ayatullah Sayyid Mujtaba Khamenei, babban jagoran juyin juya hali ga shugaban majalisar koli ta Musulunci na Iraki Sheikh Hammam Hamoudi, Kakakin Majalisar Koli ta Musulunci, ya gana da Muhammad Kazimus Sadegh, jakadan Jamhuriyar Musulunci ta Iran a Bagadaza.
-
Cikakken Fassarar Jawabin Jagoran Juyin Juya Hali Musulunci Na Farko
Jagora: A Ci Gaba Da Kiyaye Kasancewa Mai Tasiri A Fagage
Ayatullah Hazrat Sayyid Mujtaba Hussaini Khamenei, Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci, a cikin sakonsa na farko ya jaddada cewa ta kowace hanya za mu karɓi diyya daga abokan gaba, kuma idan suka ƙi, za mu ɗauka daga dukiyoyinsu gwargwadon yadda muka ga ya dace, kuma idan ma hakan bai yiwu ba, za mu lalata dukiyoyinsu gwargwadon wannan adadi.
-
Labarai Cikin Hotuna | Yadda Ɗalibai Mata Duka Suka Gabatar Da Bai'arsu Ga Jagora A Haramin Sayyidah Fatimah Ma'asumah As Qom
Labarai Cikin Hotuna | Yadda Ɗalibai Mata Duka Suka Gabatar Da Bai'arsu Ga Jagora A Haramin Sayyidah Fatimah Ma'asumah As Qom
-
Jagora: Ina Tunatar Da Al’umma Muhimmancin Halartar Taron Ranar Quds Wanda Za’a Nuna Shan Kayen Makiya A Yinsa
Don haka ina tunatar da ku muhimmancin halartar tarukan ranar Quds na 1447, wanda a cikinsa ya kamata kowa ya nuna shan kayen makiya… kashi na biyu
-
Jagora: Zama Akan Kujerar Manyan Shugabanni Biyu, Babban Khomeini Da Shahid Khamenei Yana Da Wahala Gareni
Sakon Farko Na Ayatullah Sayyid Mujtaba Husaini Khamenei, Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci yanki na farko