Jagora: Ya Aike Da Saƙo Ga Sheikh Hammam Hamoudi 

  • Jagora: Ya Aike Da Saƙo Ga Sheikh Hammam Hamoudi

    Jagora: Ya Aike Da Saƙo Ga Sheikh Hammam Hamoudi

    An isar da sakon Ayatullah Sayyid Mujtaba Khamenei, babban jagoran juyin juya hali ga shugaban majalisar koli ta Musulunci na Iraki Sheikh Hammam Hamoudi, Kakakin Majalisar Koli ta Musulunci, ya gana da Muhammad Kazimus Sadegh, jakadan Jamhuriyar Musulunci ta Iran a Bagadaza.