Hare-Haren Da Gwamnatin Mamaya Ta Kai A Yankuna Daban-Daban Na Gaza
-
Bidiyo | A Gaza Falasdinawa 15 Ne Su Kai Shahada A Cikin Sa'o'i 24 Bayan Harin Isra'ila
Isra’ila Na Ci Gaba Da Kai Hare-Hare Akana Al’ummar Falasdinawa
-
Kaitsaye Cikin BIdyiyo
Yadda Isra’ila Ta Kai Hare-hare A Wurin Aikin Ƙarfe A Titin Masana'antu A Birnin Gaza Mintuna Kadan
Kamfanin Dillancin Labarai na Ahlul-Bayt (a.s) na Duniya - ABNA - Lokacin kai hare-hare a wurin aikin ƙarfe a titin masana'antu a birnin Gaza kadan da ya wuce.
-
Gaza: Harin Isra’ila Ya Kashe Mutane 10 Da Raunata Sama Da 17 a Sao’i 24
Isra’ila ta kai hare-hare a yankunan Batnis-Samin da Al-Hawuz a yammacin birnin Khan Yunis a kudancin zirin Gaza
-
Gaza: Shahidai 5 Da Jikkatar 7 Sakamakon Hare-Haren Isra’ila A Gaza A Cikin Sa'o'i 24
Ma'aikatar Lafiya ta zirin Gaza ta sanar da samun shahidai 5 da raunata 7 a cikin sa'o'i 24 da suka gabata, a ci gaba da asarar rayuka sakamakon ta'addancin Isra'ila.
-
Isra'ila Na Ci Gaba Da Kutsawa Tantina Da Rushe Gidajen Falasɗinawa
Adadin Waɗanda Su Kai Shahada A Gaza A Yau Ya Kai 7
Majiyoyin asibitoci a Gaza sun ba da rahoton shahadar 'yan Falasdinu akalla bakwai sakamakon hare-haren safiyar yau da sojojin sahayoniya suka kai, wanda ke zama karya yarjejeniyar tsagaita wuta.
-
Gaza: Isra'ila Ta Kashe Mutane Biyu A Khan Younis Duk Da Tsagaita Wuta
Duk da tsagaita wuta tsakanin gwamnatin Tel Aviv da kungiyar gwagwarmayar Hamas, sojojin Isra'ila sun kai wani hari mara matuki kusa da birnin Khan Younis a kudancin Zirin Gaza, inda suka kashe akalla mutane biyu, a cewar majiyoyin lafiya.
-
Falasdinawa 97 Ne Suka Yi Shahada A Harin Isra’ila Bayan Tsagaita Bude Wuta
Ofishin yada labarai na gwamnatin zirin Gaza ya sanar a cikin wata sanarwa cewa sojojin mamayar sahyuniya sun karya wannan yarjejeniya a lhar sau 47 tun bayan sanar da tsagaita bude wuta a zirin Gaza, wanda ke cin karo da dokoki das sharuddan tsagaita aiwatar da tsagaita wutar da dama dokokin kare hakkin bil'adama na kasa da kasa.
-
Isra'ila Ta Karya Yarjejeniyar Tsagaita Bude Wuta A Gaza Karo Na 47
Sanarwar ta ce, an samu shahidai 38 da kuma jikkata 143 a sakamakon wannan hare-hare na cin zarafi da ake ci gaba da yi tun bayan yanke yarjejeniyar dakatar da yakin har zuwa yau.
-
Adadin Shahidai A Gaza A Yau Ya Kai 51/ Wuraren Da Isra’ila Ta Kebe Domin Falasdinawa Wurin Mutuwa Ne Kawai
Majiyoyin kiwon lafiya sun ce adadin shahidai a zirin Gaza a yau ya karu zuwa 51, kuma 34 daga cikin wadannan shahidan sun yi shahada a birnin Gaza.
-
Ma’aikatar Lafiyar Gaza: An Shahidai 50, 184 Suka Jikkata A Cikin Sa'o'i 24 Da Suka Gabata
Ma'aikatar lafiya a zirin Gaza ta sanar da cewa adadin mutanen da suka yi shahda sakamakon harin bam da Isra'ila ta kai a yankin ya karu zuwa 66,055 da kuma jikkata 168,346 tun daga ranar 7 ga watan Oktoban shekarar 2023.
-
Bidiyon Harin Sojojin Isra'ila A Daren Yau A Yammacin Birnin Gaza Shahidai 13
Sojojin Isra'ila sun kai hari da makami mai linzami a yammacin yau Laraba a wani gidan Falasdinawa a yammacin birnin Gaza.