Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : IQNA
Lahadi

2 Yuni 2019

05:58:11
946177

Jerin Gwanon Ranar Quds Ta Duniya A Birnin Abuja Najeriya

A jiya ne aka gudanar da jirin gwanon ranar Quds ta duniya a birnin Abuja fadar mulkin Najeriya, wanda ya samu halartar dubban musulmi.

(ABNA24.com) A jiya ne aka gudanar da jirin gwanon ranar Quds ta duniya a birnin Abuja fadar mulkin Najeriya, wanda ya samu halartar dubban musulmi.

A kowace shekara ana gudanar da jerin gwano da taruka na ranar Quds ta duniya a kasashe daban-daban, domin nuna goyon baya ga al'ummar Palastine, akmar yadda marigayi Imam Khomaini (RA) ya ayyana wannan rana a matsayin ranar Quds ta duniya.



/129