Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Lahadi

5 Janairu 2025

11:43:04
1520189

Bidiyon Yadda Al'ummar Birnin Leeds Ingila Suka Gabatar Da Zanga-Zangar Allah Wadai Da Keta Hurumin Asibitoci A Gaza

Wannan shine bidiyon zanga-zangar da aka yi a birnin Leeds na kasar Ingila, na yin Allah wadai da laifukan ta'addanci da Isra'ila ke yi a asibitocin Gaza

Kamfanin dillancin labaran ƙasa da ƙasa na AhlulBaiti (As) -ABNA- ya ruwaito maku cewa: Mazauna birnin Leeds na kasar Ingila, ta hanyar gudanar da zanga-zangar nuna goyon baya ga Gaza da Falasdinu, sun bukaci a sako Dr. Hussam Abu Safiya, darektan asibitin Kamal Udwan, da kuma kawo karshen kisan kiyashi da ake yi a Gaza.