Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Alhamis

2 Janairu 2025

11:31:44
1519284

Imam Musa Al-Kazeem (AS): “Duk wanda ya azumci yini daya a cikin watan Rajab, Allah (SWT) zai nisantar da shi tazarar shekara guda daga wuta, kuma wanda ya azumci kwanaki uku (a wannan wata) aljanna ta wajaba a gareshi. https://t.me/almahdiscoutsnigeria