Majiyoyin yaren yahudanci sun sanar da cewa sojojin gwamnatin sahyoniyawan sun sanar da samun karuwar adadin mutanen da suka mutu sakamakon harin da jiragen yakin Hizbullah suka kai a sansanin sojojin na Golani zuwa ga mutane 4 wanda wasu suke cewa mutane sun fi goma.
Har ila yau, wakilin gidan rediyon "Risht Kan" ya ba da rahoton karuwar adadin wadanda suka jikkata zuwa 67.