Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Alhamis

30 Mayu 2024

09:49:54
1462241

Bidiyon Yadda 'Yan Gudun Hijira Falasdinawa Isra'ila Ta Jefa Masu Bom Suka Kone Da "Ransu"

Gwamnatin Sahayoniyya ta kara yin wani sabon kisan kiyashi a yankin Al-Mawasi da ke cikin birnin Rafah, wanda a sakamakon haka ne fararen hula da dama da ba su kariya suka yi shahada tare da jikkatar wasu.