Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Talata

21 Mayu 2024

10:32:43
1460122

An Sauke Tutar Majalisar Dinkin Duniya Zuwa Rabi Don Girmamawa Ga Shahidan Hidima Na Iran

An Gudanar Da Shiru Na Minti Ɗaya A Zaman Kwamitin Sulhu Domin Girmama Shahid Shugaban Iran Da Abokan Tafiyarsa

An Sauke Tutar Majalisar Dinkin Duniya Zuwa Rabi Don Girmamawa Ga Shahidan Hidima Na Iran

Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na Ahlul Bayt (AS) na - ABNA - ya habarta maku cewa: Domin girmama shahidan Iran shugaban kasar Iran da kuma ministan harkokin wajen Jamhuriyar Musulunci ta Iran da sauran shahidan da suka yi hadarin jirgin sama, an sauke tutar Majalisar Dinkin Duniya zuwa rabi kuma an sauke tutocin kasashe mambobin Majalisar dake hedkwatar wannan Majalisar zuwa kasa gaba ɗaya.