Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Litinin

20 Mayu 2024

02:17:52
1459600

Hoton Farko Na Wurin Da Jirgin Mai Saukar Ungulu Ɗauke Da Shugaban Kasar Iran Ya Faɗo

Akwai rahotanni masu cewa an gano inda jirgin mai saukar ungulu dauke da shugaban kasa da abokansa ya fadi

Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na Ahlul Bayt (AS) na - ABNA - ya habarta maku cewa: Rahotanni daga inda hatsarin ya auku na cewa, an gano jirgin mai saukar ungulu dauke da shugaban kasar tare da abokansa a hannun jami'an ceto da na yankin.

Yanzu haka dai jami'an ceto da na soji na kan hanyar zuwa wurin da jirgin mai saukar ungulu ya ke kuma babu nisa sosai zuwa wurin da aka ambata.