Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na yanar gizo na Ahl al-Bait (AS) ya kawo maku rahoton cewa, bayan harin da yahudawan sahyuniya suka kai kan sansanin Jenin da kuma shahadar Palasdinawa 9, al'ummar Palastinu a Gaza sun gudanar da zanga-zangar nuna adawa da laifukan gwamnatin sahyoniyawan.
Madogara : ابنا
Asabar
28 Janairu 2023
07:41:02
1341613
Rahoto Cikin Hotunan Na / Zanga-zangar Da Al'ummar Palastinu Suka Yi A Gaza Ta Nuna Adawa Da Laifukan Gwamnatin Sahyoniyawan
Al'ummar Palastinu a Gaza sun gudanar da zanga-zangar nuna adawa da laifukan gwamnatin sahyoniyawan.