Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Asabar

28 Janairu 2023

07:04:26
1341598

Rahoto Cikin Hotuna Na / Taro na Masallatan Birnin Qum Domin Yin Allah Wadai Da Cin Mutuncin Kur'ani Mai Tsarki

Musulmai Masallatan Birnin Qum sun taru a dandalin tsoffin sojoji na birnin Qom bayan sun gudanar da sallar Juma'a don yin Allah wadai dacin mutuncin kur'ani mai tsarki a kasar Sweden

Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na yanar gizo na Ahl al-Bait (AS) ya kawo maku rahoton cewa, Musulmai Masallatan Birnin Qum sun taru a dandalin tsoffin sojoji na birnin Qom bayan sun gudanar da sallar Juma'a don yin Allah wadai dacin mutuncin kur'ani mai tsarki a kasar Sweden tare da rera taken yin Allah wadai da wannan mummunan aikin.


Hoto: Hadi Cheharghani