Kamar yadda Kamfanin Dillancin Labarai na Ahlul-Baiti (A.S) ya ruwaito - Abna - shafin “الشيعة النيحيريا” mai amfani da asusun ‘yan Shi’a na musamman ga ‘yan Shi’a a Najeriya, ya rubuta a wani sako da ya wallafa a shafinsa na Tuwita cewa: ‘Yan uwa da dama ne suka gudanar da murnar zagayowar ranar haihuwar Sayyida Fatimah Zahra amincin Allah ya tabbata a gareta, a lokacin da wasu ‘yan daba da ‘yan tauri suka far musu, inda aka yi musu duka tare da raunata mutane da dama.
Madogara : ابنا
Litinin
16 Janairu 2023
14:17:42
1338890
An kaiwa 'yan Shi'ar Najeriya farmaki tare d ajikkatasu a yayin bikin Mauludin Sayyida Zahra (AS) Hotuna
Wasu ’yan Shi’a a Najeriya yayin gudanar da bukukuwan zagayowar ranar haihuwar Sayyida Fatima Zahra (AS) ‘yan daba da ‘yan Ta'adda sun far musu tare da ji masu ciwuka.