Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : IQNA
Asabar

15 Oktoba 2022

22:04:11
1314056

Maziyarta Sun Ziyarci hubbaren Sayyidah Masoumah a Maulidin Manzon Allah (SAW)

An gudanar da bukukuwan tunawa da ranar haihuwar Manzon Allah (SAW) da Imam Jafar Sadik (AS) a sassa daban-daban na kasar Iran.

A cikin kwanakin da suka gabata a sassa daban-daban na kasar Iran An gudanar da bukukuwan tunawa da ranar haihuwar Manzon Allah (SAW) da Imam Jafar Sadik (AS) ciki har da hubbaren  Sayyidah Masoumah da ke birnin Qum.

342/