Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : iqna
Asabar

8 Oktoba 2022

22:01:31
1311807

Masallacin Jamkaran a cikin Hotuna

Masallacin Jamkaran da ke lardin Qom na tsakiyar kasar Iran, wani muhimmin wuri ne na addini

Masallacin wanda ke da tazarar kilomita shida daga gabashin birnin Qum, yana samun maziyarta daga dukkan sassan kasar Iran da ma sauran kasashe.

An gina Jamkaran ne a shekara ta 1003 Miladiyya wanda malami  Hassan Bin Maslah ya gina shi.


342/