Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Alhamis

29 Satumba 2022

18:07:27
1309032

Rahoto Cikin Hotuna / Na Ambaliyar Masu Ziyarar Husaini A Yayin Tattakin Arbaeena Aba Abdallah (a.s) Zuwa Karbala.

Kamfanin dillancin labaran Ahlul-Baiti (AS) ya habarta cewa: Maziyarta Hussaini daga dukkan hanyoyin da suke zuwa Karbala da Haram sun yi tattaki zuwa Karbala don ziyartar Sayyidush Shuhada (AS) a ranar Arba'in cikin shauki Da kauna. Hoto: Pejman Ganjipur