Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Alhamis

29 Satumba 2022

17:54:03
1309031

Rahoto Cikin Hotuna /Na Tattakin Arbaeen Tafiya Daga Najaf Zuwa Karbala - 1

Kamfanin dillancin labaran Ahlul-Baiti - ABNA - ya habarta cewa, tattakin Arbaeen shi ne yawo mafi girma a duk shekara a duniya, inda miliyoyin 'yan Shi'a daga sassa daban-daban na duniya ke tafiya Karbala domin gudanar da Ziyarar Arbaeen da taruwa a rana ta 40 na shahadar Imam Hussain (AS). Hoto: Sajjad Zahiri