Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Talata

20 Satumba 2022

17:13:59
1306749

Rahoto Cikin Hotuna / Na Yanayin Da Masallacin Sahlah A Lokacin Arbain Husaini As

Kamar yadda kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti (a.s) - Abna - Ya kawo mako rahoton yadda Masallacin Sahlah da ke Kufa na daya daga cikin fitattun masallatan Shi'a. wannan masallaci yana a matsayin makwancin wasu Annabawa (A.S), sannan kuma a matsayin wurin da Imam Zaman (AS) zai tsaya bayan bayyanarsa. Daga cikin falalar wannan masallacin akwai kawar da matsaloli ta hanyar yin sallah a cikinsa. Kabilar Larabawa a Kufa ne suka gina wannan masallaci a karni na farko na Hijira.