Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Lahadi

18 Satumba 2022

19:20:11
1306258

Labarai Cikin Hotuna / Na Gudanar Da Taron Karatun Kur'ani Mai Tsarki A Tawagar Nidaul Aqsa Tare Da Halartar Shugaban Majalisar Ahlul Baiti (AS) Ta Duniya.

Kamfanin dillancin labaran Ahlul-Baiti – ABNA - ya bayar da rahoton cewa, bisa halartar babban sakataren majalisar Ahlul Bayt As Ta Duniya Ayatullah Reza Ramezani da malaman Shi'a da Sunna, an gudanar da taron kur'ani a tawagar jerin gwanon Nadaul -Aqsa.