Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Lahadi

18 Satumba 2022

19:08:55
1306257

Rahoto Cikin Hotuna / Na Masallacin Kufa A Lokacin Taron Arbaeen

Kamfanin dillancin labaran Ahlul-Baiti (AS) ABNA - ya nakalto cewa, masallacin Kufa na daya daga cikin masallatai masu muhimmanci a duniya, yayin da ake gudanar da taron Arbaeen, mabiya mazhabar shi'a da dama ne ke ziyartar wannan masallaci domin gudanar da ibada. Hoto: Sajjad Zahiri