Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Laraba

14 Satumba 2022

03:22:43
1305550

Zaman Juyayin Arbaeen

Rahoto Cikin Hotuna / Na Makokin Arbaeen Din Imam Husaini As A Hubbaren Maisam Tammar

Kamfanin dillancin labaran Ahlul-Baiti (A.S) - ABNA - ya habarta cewa, a daidai lokacin da ake zaman makoki a cikin watan Safar, an gudanar da zaman juyayin Arbaeen Husaini a kusa da kabarin wannan shahidi, a karkashin jagoranci masu kula da Hubbaren Maisam Tammar dake Kufa.