Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Talata

13 Satumba 2022

05:56:52
1305412

Taron Arbaeen Na Kasa Da Kasa

Za A Gudanar Da Taron Arbaeen Na Kasa Da Kasa Mai Taken "Sabuwar Wayewa" A Istanbul

Kamfanin dillancin labaran Ahlul-Baiti (A.S) – ABNA - ya bayar da rahoton cewa, Za a gudanar da wannan taro ne da Majalisar Ehlader Ulama ta Turkiyya da matasan Ahlul Baiti na Anadolu za su gudanar a ranar Asabar, 17 ga watan Satumba 2022 da karfe 8:00 na dare a unguwar Kirazli da ke birnin Bagjilar, birnin Istanbul ana iya kallon Taron Arbaeen na kasa da kasa karo na 17 a kasar Turkiyya kai tsaye ta wannan hanyar: www.on4.com.tr