Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Talata

13 Satumba 2022

05:20:56
1305406

Labaran Arbaeen Na Imam Husain As

Labarai Cikin Hotuna / Na Tattakin Arbaeen A Manisa, Turkiyya

Kamfanin Dillancin Labarai Na Ahlul-Baiti {A.S} - ABNA - ya nakalto maku cewa, gungu na jama’ar musulmi magoya bayan Ahlul-baiti (AS) sun yi tattaki a yankin Turqutlo da ke birnin Manisa domin halartar taron Arbaeen Imam Husaini a Karbala Mu'alla a karkashin jagorancin Sheikh Bayram Dalga.