Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Litinin

5 Satumba 2022

17:16:27
1303772

Rahoton Cikin Hotuna Na / Ziyarar Ayatullah Ramadani A Rumfunan Baje Koli Na Babban Taron Majalisar Ahlul Baiti (AS) Ta Duniya Karo Na 7.

Kamfanin dillancin labaran Ahlul-Baiti - ABNA – Ya kawo maku rahoton cewa: Ayatullah Reza Ramezani, babban sakataren majalisar Ahlul-Bait (AS) ta duniya a yammacin ranar Juma'a 11 ga watan Shahrivar shekara ta 1401 - ya ziyarci rumfunan baje koli na babban taron Majalisar Ahlul Baiti (AS) na kasashen duniya karo na 7 inda ya bibiyi ayyukan cibiyoyin al'adu daban-daban.

Hoto: Pejman Ganjipur