Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ABNA24
Asabar

28 Mayu 2022

15:00:31
1261803

Rahoto Cikin Hotuna / Na Kawata Haramin Imam Ali (AS) Da Bakakaken Bana A Lokacin Shahadar Imam SadiQ (AS).

Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo rahoton cewa, an qawata haramin Imam Ali (AS) a munasabar shahadar Imam Sadiq (AS) da bakaken tutoci da banoni kamar yadda kuma aka sanya su ajikin bangwayen wannan harami mai alfarma da kuma sassa daban-daban a Najaf Ashraf, an dora bakaken tutocin makoki.