Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ABNA24
Asabar

28 Mayu 2022

14:59:21
1261801

Labarin Cikin Hotuna / Na Gudanar Da Zaman Makokin Shahadar Imam Sadiq (AS) Aa Birnin Al-Dujail Kasar Iraki

Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo labarin cewa, an gudanar da zaman makokin shahadar Imam Sadiq (AS) tare da hadin gwiwar yankin Imamain Askarain (AS) a Husainiyar Haidar Karar da ke birnin Al-Dujail a lardin Salahuddin na kasar Iraki.