Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ABNA24
Jummaʼa

27 Mayu 2022

16:56:17
1261438

Labarin Cikin Hotuna / Na Taron Tauhidi Da Aka Gudanar A Cibiyar Musulunci Ta Fatimah Zahra Da Ke Sao Paulo

Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo labarin cewa, Tare da halartar 'yan uwa mabiya Shi'a da Sunna da dama, an gudanar da wani darasi na tauhidi a cibiyar Musulunci ta Fatimah Zahra As da ke birnin Sao Paulo na kasar Brazil, wanda ya samu gabatarwar Hujjatul-Islam Walmuslimeen Rodrigo Jalul. Bayan kammala wannan taro tare da halartar wadanda suka halarci taron, an gudanar da Sallar jam'i bisa Iimancin Sheikh Rodrigo.