Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ABNA24
Alhamis

26 Mayu 2022

20:34:29
1261298

Labarin Cikin Hotuna / Na Taron Bankwana Ga Gawar Shahidi Namvar A Haramin Masallacin Na Jamkaran

Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo labarin cewa, A daidai lokacin da ake gudanar da zagayowar ranar yakin Khorramshahr, an gudanar da taron bankwana da shahidan Mostafa Namvar daya daga cikin shahidan lardin Qum, wanda aka gano bayan shekaru 37 da suka gabata a daren yau tare da halartar dubban masoya da ma'abota hidima ga Imam Zaman (AS) a Haramin Masallacin na Jamkaran Qum.