Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ABNA24
Alhamis

26 Mayu 2022

20:32:56
1261297

Rahoto Cikin Hotuna / Na Jana'izar Shahidan Hadarin F7 A Isfahan

Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo rahoton cewa, an yi jana’izar shahidan da suka yi hatsarin jirgin yakin F7 na rundunar sojin sama a yau a sansanin sojin sama na Shahid Babaei da ke Isfahan. Wani jirgin yaki ya yi hatsari a ranar Talata, 24 ga watan Mayu yayin atisayen harbe-harbe a gabashin Isfahan da ke kusa da Anarak a birnin Nain, In da Laftanar Kanal Qassem Zamani da Laftanar Pilot Mohammad Jawad Bai suna cikin wadanda su kai shahada.