Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ABNA24
Alhamis

26 Mayu 2022

20:31:46
1261296

Labarin Cikin Hotuna / Na Ziyarar Ministan Kimiyya A Haramin Sayyidah Fatimah Ma'asumah As

Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo labarin cewa, Muhammad Ali Zolfigol, ministan kimiyya, bincike da fasaha ya ci gaba da ziyararsa a birnin Qum, inda ya ziyarci hubbaren Sayyida Fatimah Ma'asumah, tsira da amincin Allah su tabbata a gareta.