Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : Hausatv
Laraba

25 Mayu 2022

18:01:36
1260894

Iran Za Ta Inganta Kasuwanci Da Makobtanta Dama Afrika

Shugaba Ibrahim Ra’isi na Iran, ya jadadda mahimancin inganta harkokin kasuwanci tsakanin kasarsa da kasashen yankin da na Asiya da turai da kuma na nahiyar Afrika.

Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - Ra’isi, ya ce yana da mahimanci kasar ta yi amfani da matsayin yankin domin inganta harkokin kasuwancionta, da kuma kara yawan hajojin da take fitarwa wadanda ban a man fetur ba.

Dama dai sabuwar gwamnatin ta Iran ta sanya batun karfafa alaka da makobtanta musamman ta fuskar tattalin arziki da kasuwanci.

342/