Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ABNA24
Litinin

23 Mayu 2022

16:46:13
1260184

Rahoto Cikin Hotuna / Na Taron Hadin Kai A Babban Birnin Pakistan

Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo rahoton cewa, Jam'iyyar hadin kan musulmi ta Pakistan ta gudanar da taron hadin kan kasa a Islamabad babban birnin kasar Pakistan.