Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : Hausatv
Lahadi

22 Mayu 2022

19:09:59
1259863

Rahoto Cikin Hotuna / Na Gangamin Hadin Gwiwa Na Nunw Goyon Bayan Falasdinu A Birnin Brighton Hove Na Burtaniya

Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo rahoton cewa, gungun musulmi da magoya bayan kasar Falasdinu a zagayowar ranar Nukbah sun gudanar da wani gangamin nuna goyon baya ga Falasdinu a birnin Brighton & Hove na kasar Birtaniya. Sun kuma yi Allah wadai da laifin da sojojin gwamnatin sahyoniyawan suka aikata a kisan gillar da Su ka yiwa yar jaridar Al Jazeera Shirin Abu Aqla.