Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ABNA24
Jummaʼa

20 Mayu 2022

18:58:02
1259226

Rahoto Cikin Hotuna / Na Taron Tunawa Da Marigayi Hujjatul-Islam Fateminia A Qum

Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo rahoton cewa, a yammacin ranar Talata 17 ga watan Mayun shekara ta 2022 ne aka gudanar da taron girmamawa da tunawa da marigayi Hujjatul-Islam Wal-Muslimin "Sayyid Abdullah Fateminia" angudanar da taron ne bayan Sallar isha'i a babban masallacin birnin Qum.