Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ABNA24
Jummaʼa

20 Mayu 2022

18:55:07
1259225

Rahoto Cikin Hotuna / Na Jana'izar Ayatollah Feyz Sarabi A Birnin Qum

Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo rahoton cewa, a yammacin Laraba 15-04-2022 ne aka gudanar da jana'izar Ayatullah Muhammad Feyz Sarabi wakilin al'ummar lardin Azarbaijan na kasar Azarbaijan, inda aka dauki Janazar sa daga Masallacin Imam Hasan Askari (AS) zuwa Haramin Sayyidah Ma'asumah (AS).