Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ABNA24
Jummaʼa

20 Mayu 2022

18:53:40
1259224

Labarin Cikin Hotuna / Na Sallar Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci Ga Janazar Hujjatul-Islam Fateminia

Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya habarta cewa, a yammacin ranar litinin 16 ga watan Mayun shekara ta 2022 ne Ayatollah Khamenei ya halarta tare da jagorantar sallar gawar marigayi Hujjatul-Islam WalMuslimeen Hajj Sayyid Abdullah Fateminia, karanta Fatiha, in da gungun 'yan uwa na marigayi Hujjatul-Islam Walmuslimeen Fatimi Niya su ka halarci sallar.