Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ABNA24
Laraba

18 Mayu 2022

19:41:09
1258770

Rahoto Cikin Hotuna / Na Tantin Da Ke Dauke Da Littattafan Da Majalisar Ahlul-Baiti {a.s} Ta Duniya Ta Wallafa A Baje Kolin littafai Na Kasa Da Kasa A Tehran

Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo rahoton cewa, Littattafai wallafar Majalisar Ahlul Baiti (A.S) Ta Duniya a bikin baje kolin littafai na kasa da kasa karo na 33 a Tehran tare da kafa rumfuna biyu; Ta samar da sabbin samfuran sa ga jama'a a cikin yaruka daban-daban. Masu sha'awar ziyartar rumfar wallafar MajalisarMajalisar Ahlul Baiti (A.S) Ta Duniya na iya duba zauren Mawallafa na Jama'a - Corridor 22 - rumfa ta 2 da kuma zauren Majalisar Kasa Da Kasa na Corridor 2 - rumfa ta 62.